Vyhledávání aplikací

Maganin Karya Sihiri

com.aaarsoftware.littafinhausahisnulmuslim
Books & Reference Zdarma Obsahuje reklamu Everyone Otevřít na Google Play
1,000+
instalací · ≈1.6K
—
0 hodnocení
2021-06-11
první vydání
2026-07-17
poslední aktualizace

Popis

Maganin Karya Sihiri: Wannan App ne wanda zakayi Amfani dashi domin kare kanka

*Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya. - Maganin Karya Sihiri: Wannan App ne wanda zakayi Amfani dashi domin kare kanka da iyalanka ga duk wani nauy'in sihiri ko hasada ko kambi da sauransu. - Wannan App an hadashi ne da Ayoyin Al-Qurani Zalla domin karantasu ka samu kariya - Wadannan Ayoyin sune zaka karantasu a jere kamar yadda ya inganta daga malammai. idan ka karantasu to zaka samu kariya daga duk wani sihiri ko kambi ko hasada. Allah muke roko da ya bamu ladar wannan aiki duniya da lahira. Amin

Co je nového

-New Release -New Version App

Podrobnosti

Verze1.0
Minimální verze Androidu7.0
Recenzí0
Web vývojářeblogspot.com
Dostupná v zemíchpo celém světě (191)
Kontakty vývojářev tarifu Business
Data shromážděna2026-11-28

Tato data v API

Úplná karta v JSON stojí 1 token.

curl -H "X-API-Key: YOUR_KEY" \
  "https://apkapi.com/api/v1/app?id=com.aaarsoftware.littafinhausahisnulmuslim"