App search

Wasikar Masoya Hausa Love mesg

wasikar.masoya
Entertainment Free Contains ads Everyone Open on Google Play
100,000+
installs · ≈182K
—
0 ratings
2022-03-11
first release
2024-08-25
last update

Description

wasikar Soyyaya, Turanci da Hausa. Hausa Love Messages

Angina wannan Application ne domin masoya musamman na kasar Hausa. Domin ita Soyayya Gaskiya Ce, Amma marasa Gaskiya kan shigeta har su batata, Soyayya da gaskiya da kuma koyon yadda ake tsara mata a soyayya wannan sabuwar manhaja tamu mai suna 'soyayya da tsara mata;' mun hada ta ne domin maza da kuma mata wadda suke sabbi a soyayya ko wayanda zasu fara soyayya, ta yadda zasu koyi irin kalamai da kuma dabi'un mata da maza wadda kowa yakeso da wanda basa so. Kuma wanna manhaja ta dauko wassu sabbin zafafan kalaman soyayya wayanda suke jawo hankalin mace ko hankalin namiji yaji ya kamu ko ta kamo da soyya cikin hikima da ilimi duk a cikin wannan manhaja tamu. Ga Kadan daga cikin abunda wannna Application din yakunsa 1-Kalaman Soyayya 2-yadda aKe soyayya 3-yadda ake sace zuciyar Budurwa 4-yadda ake burge budurwa 5-zauren koyarda soyayya 6-zafafan kalaman soyayya masu kwantarda hankalin masoya. * soyayya da shakuwa * kalaman soyayya masu dadi * yadda ake soyayya * rayuwar aure da soyayya * soyayya da amana * soyayya * Soyayya * littafan soyayya * soyayya da tausayi * hakkin miji akan matarsa * matar aure, matar sunnan * soyayya zalla * soyayya da kishi * hausa * soyayyar hausawa * aure, auren hausawa * soyayya da aure * kalaman Sace Zuciyar mata * soyayya da rikon amana KU BIYOMU A CIKIN WANNAN APPLICATION..

What's new

*Wasikar Masoya *Wasikar Soyayya *Hausa Love messages *Wasikar soyayya hausa da turanci

Details

Version1.1.0
Minimum Android version4.4
Reviews0
Available inworldwide (242)
Developer contactson the Business plan
Collected2026-11-22

Chart positions

In 1 charts across 1 countries, best position #130.

Niger · free#130 ENTERTAINMENT

This data in the API

The full record in JSON costs 1 token.

curl -H "X-API-Key: YOUR_KEY" \
  "https://apkapi.com/api/v1/app?id=wasikar.masoya"