App search

Sunayen Allah Kyawawa 99

com.aaarsoftware.sunayenallahkyawawa99
10,000+
installs · ≈42K
★ 5.00
106 ratings
2020-05-30
first release
2026-08-16
last update

Description

Sunayen Allah Kyawawa 99 da ma'anoninsu a Harshen Hausa da ajami.

*Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya. *Bayan Godiya ga Allah. munyi wannan Application ne na Sunayen Allah kyawawa 99 domin Al-ummar Musulmi dake fadin duniyarnan baki daya... duk da wasu malamai sukance akwai dai-daikunda basu inganta ba, ammadai mun kawosu gabadayansu, sai daga baya zamu bayyana wadanda basu inganta ba inshaAllahu. Muna fatar Allah Ubangaiji ya datar damu ladar dake cikin wannan aikin na Alkhairi duniya da lahira. Amin

What's new

- Bug Fixes - More improvement - New Logo icon and SplashScreen

Rating distribution

5★106
4★0
3★0
2★0
1★0

Details

Version1.0
Minimum Android version7.0
Reviews4
Developer websiteblogspot.com
Available inworldwide (242)
Developer contactson the Business plan
Collected2026-11-23

This data in the API

The full record in JSON costs 1 token.

curl -H "X-API-Key: YOUR_KEY" \
  "https://apkapi.com/api/v1/app?id=com.aaarsoftware.sunayenallahkyawawa99"