App search

Littafin Hausa Hisnul Muslim

com.aaarsoftware.hausahisnulmuslim
Books & Reference Free Contains ads Everyone Open on Google Play
100,000+
installs · ≈206K
—
0 ratings
2020-05-25
first release
2026-07-20
last update

Description

Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja...

*Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya. *Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja da muhammaci kuma ya samu daukaka a fadin duniyar nan baki daya. Wanda ya wallafa wannan littafin shi ne Sheikh Saeed bin Ali bin Wahf al-Qahtani. Wannan lttafin nasa ya kunshi Addu'o'i in gantattu kuma ya ciro su ne daga matata ingantacciya, shi yasa mukayi amfani da wanna zamanin domin isar da wannan littafin mai Daraja ta Wayoyinku na android ta yadda zaku iya karanta duk wata adu'a da kuke bukatar ku karanta... a duk inda kuke, Kuma wannan littafin an fassarashi ne a hausar-Ajami(wato karanta larabci a kalmomin hausa) da kuma fassara duk wata Adu'a ta yadda zakasan ma'anar abinda ka karanta. Allah muke roko da ya bamu ladar wannan aiki duniya da lahira. Amin

What's new

- Bug Fix more Improvement

Details

Version1.1.0
Minimum Android version7.0
Reviews0
Developer websiteblogspot.com
Available inworldwide (242)
Developer contactson the Business plan
Collected2026-11-23

Chart positions

In 2 charts across 2 countries, best position #38.

Niger · free#38 BOOKS_AND_REFERENCE
Nigeria · free#154 BOOKS_AND_REFERENCE

This data in the API

The full record in JSON costs 1 token.

curl -H "X-API-Key: YOUR_KEY" \
  "https://apkapi.com/api/v1/app?id=com.aaarsoftware.hausahisnulmuslim"