Recherche d'applications

YADDA AKE AIKIN HAJJ

com.aaarsoftware.howtoperformsalat
5,000+
installations · ≈5.7K
—
0 notes
2021-01-19
première sortie
2026-04-02
dernière mise à jour

Description

Yadda ake Aikin Hajji a Sunnan ce

‎Aikin Hajji, daya ne daga cikin shikashikan Musulunci biyar, da ake wajabta wa Musulmai masu hali su yi ko da sau daya ne a rayuwarsu. Ana gudanar da aikin Hajji ne a kwanaki biyar wanda ake farawa daga 8 ga Zul Hajji zuwa 12 ko 13 ga watan. A Duk shekara kimanin miliyoyin mutane ne ke gudanar da aikin Hajji a Saudiyya, wanda shi ne taro mafi girma a duniya. Wanna Manhaja anyi shi ne domin sauki ga Maniyyatan Aikin Hajji ga Al-Ummar Musulmi baki daya a dukkanin fadin duniya a harshen hausa. Wannan App yana haskakawa Mahajjata yadda zasuyi aikin hajjin a sunnan ce yayinda suke aikin su na hajji ba tareda sun samu wata wahala ba. Dalili kuwa shi ne zakaga an samu mantuwa ko rashin sani ko bukatar tambaya, da wannan ne mukaga ya kamata a fitarwa al-umarmu hausawa kuma musulmi yadda zaiyi amfanida salularsa (wato Handset) ya saukar da wannan manhaja (Application) domin samun saukin Aikin Hajji a saukake. Allah Ubangiji ya bamu ladar wannan aikin. Amin

Nouveautés

- More Improvement - Bug Fixes

Détails

Version1.0
Version Android minimale7.0
Avis0
Site du développeurblogspot.com
Disponible dansdans le monde entier (242)
Coordonnées du développeurdans l'offre Business
Données collectées2026-11-23

Ces données dans l'API

La fiche complète en JSON coûte 1 jeton.

curl -H "X-API-Key: YOUR_KEY" \
  "https://apkapi.com/api/v1/app?id=com.aaarsoftware.howtoperformsalat"